An kara sakin wani fefen bidiyo.
Dan jaridar nan da maganar sa ta kewaye ko ina a fadin kasar nan had Dama wajen kasar,dangane da faya fayen bidiyo da ya saki akan Badakalar karbar rashawa da ake zargin gwamnan jahar kano alhaji Abdullahi umar ganduje ya karba a hannun Yan kwangila, wato Dan Jarida Ja'afar Ja'afar ya qara sakin Sabon fefen bidiyo a karo na uku To shin bidiyon gamsar da masu binciken ko kuma... Har yanzu dai hukumomin da abun ya rataya akansu Suna cigaba da bincike.