Popular posts from this blog
Rikicin 'Yan Shi'a:: sojoji sun kafa hujja da Trump kan Harbin 'Yan Shi'a.
Rundunar sojin Najeriya ta kafa hujja kan budewa 'Yan Shi'a Wuta, da wani fefen bidiyo na shugaban kasar Amurka Donald Trump, Wanda a ciki yake cewa sojoji zasu iya Amfani da baki 'yan ci rani dake jifansu da duwatsu. "Idan sukayi jifa da duwatsu..... Ku dauka sunyi da bindiga ne" Inji mista Trump a wani fefen bidiyo. Jami'an tsaron Najeriya sunkama mabiya Shi'a 400 bayan Mummunan artabu na tsahon kwanaki a Abuja.
Comments
Post a Comment