Rikicin 'Yan Shi'a:: sojoji sun kafa hujja da Trump kan Harbin 'Yan Shi'a.

Rundunar sojin Najeriya ta kafa hujja kan budewa 'Yan Shi'a
Wuta, da wani fefen bidiyo na shugaban kasar Amurka
Donald Trump, Wanda a ciki yake cewa  sojoji zasu iya
Amfani da baki 'yan ci rani dake jifansu da duwatsu.



"Idan sukayi jifa da duwatsu..... Ku dauka sunyi da bindiga ne"
Inji mista Trump a wani fefen bidiyo.




Jami'an tsaron Najeriya sunkama mabiya Shi'a 400 bayan
Mummunan artabu na tsahon kwanaki a Abuja.

Comments

Popular posts from this blog